Kannywood

Ba zan iya sayar da “manpower” ko kayan mata a Saudiyya ba – Sadiyya Haruna

Advertisment

Sadiyya Haruna ta ce ba za ta iya sayar da kayan da take sayarwa a Nijeriya a kasar Saudiyya ba.

A cikin gajeran bidiyo da ta wallafa, ta ce, ta gode da arzikin da Allah ya yi mata a Nijeriya; ba ta bukatar daukar maganin maza da kayan mata zuwa kasa mai tsarki.Ba zan iya sayar da “manpower” ko kayan mata a Saudiyya ba - Sadiyya Haruna

Fitacciya a shafukan sada zumunta da aka jima ana zargin ta da batsa ta hanyar sayar da wadannan kayayyaki na shan cece-kuce a baya-bayan nan a kan tangardar da aurenta da mawaki G-Fresh ke fuskanta.

A wata hira da Sadiyya Haruna ta yi da DCL Hausa a 2021, ta ce, ba ta jin kunyar wadannan kayayyaki da take sayarwa.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button