Labarai
Gobara ta tashi a Babbar Kasuwar Jeddah da ke Saudiyya (hotuna da bidiyo)
Gobara ta tashi a Babbar Kasuwar Jeddah da ke Saudiyya
Gobarar ta tashi da safiyar yau Lahadi, inda ta laƙume shaguna da dama tare da rushewar manyan gidaje a kasuwar da ke yankin Al-Rawdah na birnin Jeddah.
Ga hotuna nan.