AddiniLabarai

[Bidiyo] Wata sabuwa ! Karya Bello Yabo Yake baiwa Buhari Kamfen ba – Murtala Bello Assada

Advertisment

Malam murtala assada a cikin wannna bidiyo ya ƙaryata bello yabo inda yake cewa “ko da reza ya yanki buhari bai isa yayi magana ba.”

Inda yake bello yabo karya yake yi baiwa buhari kamfin 2015 da 2019 ba, ya dai yi masa 2011 lokacin da suke kamfin da ayoyin bambancin kafiri da musulmi.[Bidiyo] Wata sabuwa ! Karya Bello Yabo Yake baiwa Buhari Kamfen ba - Murtala Bello Assada

Inda yace yana daga cikin wadanda ake zargin da cikin kudin makamai domin kuwa a lokacin 2015 a jihar Sokoto Sanata Abdallah wali ne dan takarar Gwamna a karkashin jam’iyyar PDP.

A lokacin ne yayi ta raddi ga alu magatakarda inda yake cewa ko takalmin Sambo dasuki yafi alu daraja a Sokoto akwai maganganu sosai wanda ga bidiyon nan ku saurara.

Advertisment

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button