Labarai
Kalli Zafaffan Hotunan Dan shekara 20 Yayi Wuff Da Yar 30
Tabbas itam wannan ba tsoho ta daumarwa kanta ba yaro ta dauko wanda itama ba wani shekaru ne sosai da ita ba.
Wanda wannan hotunan sun tayar da kura sosai a kafafin sada zumunta daga facebook zuwa Instagram muna yiwa wannan amare fatan alkhairi Allah ya bada zama lafiya amen.