Labarai

Zanga-zanga ta sa ba ma samun kwastomomi, in ji masu sana’ar fata a Kano

Mata masu zaman kansu wato karuwai a Kano sun yi kira ga masu zanga-zangar tsadar rayuwa a fadin Nijeriya da su shiga tattaunawa da gwamnati domin samun mafita.

Kamfanin Dillancin Labaran Nijeriya NAN ya rawaito karuwan na kokawa kan zanga-zangar da ta kawo masu cikas a harkokinsu da hakan ya sa ake samun karancin kwastomomi a harkarsu.

Monica James, wata karuwa da NAN ta zanta da ita da ke a kan titin France, ta ce tattaunawar ita ce hanya daya tilo ta magance korafe-korafen masu zanga-zangar.

A wani labari : Mata ta kama mijinta yana lalata “zina” da ƴar ta uwa ɗaya uba ɗaya , kuma matar aure ce

As Sheikh Ahmad Yusuf Guruntum yana bada labari wani labari wanda sai da ace a’uzubillahi wannan labarin akwai ban tsoro da firgici ta yadda wasu alumar mu ka koma fasiƙanci wanda abun yayi yawa.

Malam Guruntum yana bada labarin ne a majalisin karatunsa wanda akwai ban tsoro da firgici wanda tabbas dole Allah ya jarabce mu irin abubuwan da al’umma suke aikatawa a wannan lokaci.

Malam yana cewa:

“Mata ta kama mijinta yana daukar ƴar ta uwa daya uba ɗaya kuma matar aure ce yana zina da ita, shi ƙanwar yake aure ita ta kamasu aka tada rigima, wannan matar fah ko bazawara ce bai halata ya aure ta ba, tunda yana auren yar uwar ta.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button