Dan Bello ya bayyana wani sirri a kasafin kudin Najeriya na Tiriliyan 28
Shahararren Dan jarida wanda yake bidiyo barkwanci amma dauke da muhimmanci abubuwa da yake so ya fadakar da al’ummar sa Dan Bello wanda yake zaune a kasar china dan asalin kano da ke arewacin Najeriya.
A cikin wannan bidiyo zaku ji yadda dan Bello ya zakulu wata chuwa chuwa da ankayi a cikin kasafin kudin Najeriya na shekarar 2024 wanda zakuji yadda anka waje naira Tiriliyan 15 fa za’a yi wani titi daga legas zuwa jihar calaba.
Zakuji shin waye anka baiwa wannan kwangilar wannan titi kuma waye shi, ya yake da shugaban kasar Najeriya.
A cikin wannan bidiyo zakuyi yadda ɗan tinbu yana daya daga cikin masu kamfanin da anka baiwa wannan kwangila.
Baturen da anka baiwa kwangilar zakuji irin ɗanyen kashe da yake da shi da kuma laifuffuka da har ya sanya kasar Amurika ta shi tara akan katsalan akan harkokin siyasar kasar.
Ga bidiyon nan