Hausa Musics

MUSIC : Umar Mb – Mai Kyau

The youngest Artist Umar Mb has release news brand Ep album title “Ruhi” is a musical love story album

Umar Mb matashin mawaki wanda yayi fice sosai rera wakokin soyayya da iya zance ya fitar da kundin album dinsa mai suna “Ruhi”

Umar Mb yazo da sabuwa tasa waka mai suna  Mai kyau   wanda zaku kalamai sosai a cikinta wanda zakuyi maraba da ita.

Mai kyau waka ce da ta samu akwai sosai wajen kokarin nishadantar da masoya da dai sauransu.

Zaku iya sauke wakar kai tsaye kuma zaku iya saukewa a wayoyinku.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button