Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker – Tubali
A yau ma mun sake zo muku da wata wakar fasihin mawakin nan hamisu Breaker mai suna “Tubali” wannan wakar itama dai ba’a magana kunsa wanene mawakin ba sai an gayamuku ba.
Wanda yayi videon wakar duk dan ya nishadantarda ku wanda mu kuma munyi muku aikin audio da videon wannan wakar.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






