Hausa Musics
MUSIC: Umar Mb – Halita
The youngest Artist Umar Mb has release news brand Ep album title “Ruhi” is a musical love story album
Umar Mb matashin mawaki wanda yayi fice sosai rera wakokin soyayya da iya zance ya fitar da kundin album dinsa mai suna “Ruhi”
Umar Mb yazo da sabuwa tasa waka mai suna Halita wanda zaku kalamai sosai a cikinta wanda zakuyi maraba da ita.
Halita waka ce da ta samu akwai sosai wajen kokarin nishadantar da masoya da dai sauransu.
Zaku iya sauke wakar kai tsaye kuma zaku iya saukewa a wayoyinku.