Labarai

Zanga zanga : Ba zan dawo da tallafin fetur ba – Tinubu

A safiyar yau agogon Najeriya shugaban kasa bola Ahmed Tinubu yayi jawabi ga yan kasa ganin ana zanga zanga tun ɗaya ga wannan wata.

Tinubu ya fadi abubuwa da yawa daga cikin wanda ake sa rai shine ya dawo da tallafin man fetur amma yace Babu yiyuwar wannan magana.

Tinubu ya baiwa ‘yan Najeriya hakurin radaddin janye tallafin fetur, ya jadadda kudurinsa na ciga ba nemo wa Nijeriya mafita ba tare da dawo da tallafin ba.

Ga cikkaken bayyani nan ku saurara.

Ga bidiyon fassara jawabin sa a nan.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button