Labarai
Bidiyon yadda ake fasa dutsen fintopio a samu Diamond
Wannan bidiyo anyi shine domin taimakawa yan baiwa su san yadda ake fasa dusten fintopio domin a samu Diamond.
Wannan project na fintopio ana samun tattara coins ne ta hanyar fashe dutse duk bayan awa daya, wanda idan kayi dace zaka samu coins duba 1 ko 2 har zuwa ukku Sa’a dai ce.
Idan kuma kayi kuskuren fashe wannan dutsi ana cire maka wani abu daga cikin coins dinka.
To alhamdullahi dan baiwa engr Adam Muhammad mukhtar yayi bayyani cikin bidiyo ta yadda ake fashe wannan dutsi.
Ga bidiyon nan.