Labarai
Hanya mai sauki da zakuyi adding Tron wallet address dinku a OGC (bidiyo)
Sunusi Danjuma Ali wanda ya shahara a kafar sada zumunta yayi wannan bidiyo domin nunawa yan uwa yan baiwa hanya mai sauki fa zaku dora tron Wallet address dinku a OGC.
OGC project ne wanda yan baiwa sunka dauki watani sunayi amma wannan sabon update ne, da dan uwa dan baiwa sunusi Danjuma Ali domin ku kalla da kyau domin daura wannan wallet address cikin sauki.
Duk wanda yake mining na OGC community yana da kyau ya kalli wannan bidiyo domin sanya samun hanya mafi sauki.
Ga bidiyo nan.
Allah yasa adace.