Labarai
Bello Turji ya fasa kawai: Gwamnati ita ke son a cigaba da matsalar tsaro – Bello Turji (bidiyo)


Advertisment
Shahararren dan bindiga bello Turji ya fadi cewa matsalar tsaro da ake fama da ita a Nijeriya wannan abun gwamnati ba ta so ya kare ba ita ta daure masa gindi, ita keson a cigaba da yinsa.
A cikin jawabansa Bello Turji ya ambaci sunan tsohon gwamnan jihar zamfara bello mutawallen maradun ta taimawa matsalar tsaro a jihar Zamfara kamar yadda shi bello turji yake fadi a cikin wani faifain bidiyo da majiyarmu ta samu daga shafin shafiu Ali Gusau.
Bello Turji ya fadi wani sirri da yace zai kawo shedu na abubuwan da abin da ya fadi a cikin wannan faifan bidiyo.
Ga bidiyon nan.