Kannywood

Zafafan Martani Daga KannyWood Zuwa Ga Safara’u

Advertisment

Cikin Fushi Jaruman KannyWood Sun Aikewa Safara’u Zafafan Martani, Bayan Tayi Waka Tace “Ta Canja Gida” Tabar Sana’ar Wa ‘Yan Wahala. Inda Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Su Fito Su Mata Kaca Kaca, Domin Kare Mutuncin Kansu.

Umma Shehu, Da Wata Maryam Gombe Suna Daya Daga Cikin Wanda Su Fito Suyi Kaca Kaca Da Safara’u.

Inda Umma Shehu Ke Cewa A Cikin Wani Bidiyo, Idan Ta Isa Ta Canja Wannan Sunan Na “Safa Safa” Tunda Ta Sanadiyyar Fim Ne Ta Sameshi, Sai Ta Fito Da Wani Sabon Sunan Domin Yin Amfani Dashi.

Zuwa Yanzun Dai Anata Kai Ruwa Rana Kan Wannan Lamarin. Ga Bidiyon Mun Kawo Muku.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button