Hausa Musics

MUSIC : SadiQ Saleh – Tambaya

Advertisment

Nigerian young artist sadiq saleh release new and brand music song tittle “Tambaya “

Matashin mawakin nan kuma wanda yayi fice a wajen wakokin soyayya sadiq Saleh kenan wanda yayi wakar abin ya motsa da ta samu karbuwa nan take.

SadiQ saleh ya fitar da sabuwa waka mai suna “Tambaya” wanda itama ya sanya kalamai sosai na soyayya.

SadiQ saleh mawaki ne da kwana baya ya fitar da waka darasul auwal wanda ita ma babu karya tayi fice sosai a kafafen sadarwa.

Kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button