Hausa Musics

MUSIC : SadiQ Saleh – Naje Nadawo

Advertisment

Nigerian young artist sadiq saleh release new and brand music song tittle “Naje Nadawo “

Matashin mawakin nan kuma wanda yayi fice a wajen wakokin soyayya sadiq Saleh kenan wanda yayi wakar abin ya motsa da ta samu karbuwa nan take.

SadiQ saleh ya fitar da sabuwa waka mai suna “Naje Nadawo ” wanda itama ya sanya kalamai sosai na soyayya.

SadiQ saleh mawaki ne da kwana baya ya fitar da waka darasul auwal wanda ita ma babu karya tayi fice sosai a kafafen sadarwa.

Kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.

Related Articles

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button