Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Dan Gatan Allah
Ali jita yayi sabuwa waka ta qasida mai suna “Dan Gatan Allah”.
Kasidar wakar fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w da yayi.


Ali jita shima yace baza’a barsa a baya ba wajen kasidar Manzon Allah s.a.w…
Kuyi amfani da alamar Download mp3 domin saukar da kasida.




