Hausa Musics
MUSIC : Ado Gwanja – Mamar Mamar
Advertisment
Mawakin hausar nan wanda ya shahara gurin yin wakokin biki da mata keso wato Ado Gwanja ya saki sabuwar waka mai suna “Mamar Mamar”.
Kamar yadda kuka sani Ado Gwanja dai yanzu tauraronsa na haskawa inda zakaga cewa gurin biki da gala wakokinsa ake yayi.