Hausa Musics

VIDEO: Auta Mg Boy – Inaji Dake

Advertisment

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Inaji Da ke’.

Wakar Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.Inaji dake

Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.

Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.

Related Articles

DOWNLOAD VIDEO 

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button