Labarai

Yanzu Yanzu : shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da muƙarabansa sun rasu a hatsarin jirgi

Kamar yadda muke samun rahoto daga wani ma’aboci amfani da kafar sada zumunta fitaccen marubucin akan al’amaran rashin tsaro a Najeriya Mustapha sarkin kaya ya kawo rahoton mutuwar shugaban kasar da makarabansa.

Dukkan wadanda suke cikin Karamin jirgi Mai saukar angulu dake dauke da shugaban kasar Iran Ibrahim raisi sun rasu.

Wadanda suka rasun sun hada da shi kanshi shugaban kasar Iran din

IBRAHIM RAISI Shugaban kasa

– minister harkokin waje Amir Abdollahian

– Gwamnan gabachin Azerbaijan Malek Rahmati

– Tabriz’s Imam Mohammad Ali Alehashem

Matakin jirgin da maitaimaka masa
-shugaban masu hadiman cikin jirgin
-baban dogarin shugaban kasar
– dakuma maikula da lafiyarsa.

Yanzu Yanzu : shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da muƙarabansa  sun rasu
Muƙaraban Ibrahim Raisi kenan
Yanzu Yanzu : shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da muƙarabansa  sun rasu
Ibrahim Raisi da muƙarabansa da iftila’i ya cika da su
Yanzu Yanzu : shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da muƙarabansa  sun rasu
Yadda jirgin ya fadi
Yanzu Yanzu : shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da muƙarabansa  sun rasu
Jirgin mai sauka angulu kenan da ya kife

Mataimakin shugaban kasar Iran Mohammad Mokhber ne yagaje shugaban kasar a matsayin sabon Shugaban kasar Iran.

ALLAH ya gafarta masu .

Majiyarmu ta samu karin bayyanin tabbacin mutuwar Ibrahim raisi a jaridar TRT AFRIKA HAUSA cewa

“Shugaban Iran Ebrahim Raisi da Ministan Harkokin Wajen ƙasar Hossein Amirabdollahian sun mutu sakamakon hatsarin jirgin helikwafta, kamar yadda wani jami’in gwamnatin ƙasar ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters.”Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button