Labarai

Matar aure za ta sake yi wa mijinta kaciya a Kano

Advertisment

Tsada rayuwa tayiwa mutane katutu kowa yana ta kasan amma wannan ita burinta dole sai mijinta kaciya shafin DCL Hausa sun ruwaito wannan labarin da ya afku a jihar kano daga arewacin najeriya.

Wata matar aure a jihar Kano ta kudiri aniyar sake yi wa mijinta kaciya lamarin da ya sa mijin ya garzaya kotu neman dauki inda ya ce baya iya barci idan yana dakinta domin kada ta yi masa aika-aika.”

Wannan labarin ya baiwa mutane matukar mamaki inda wasu ke cewa wannan auren dole da jin wannan labari.

Wasu kuma a karkashin martani cewa suke wai Miyasa komai sai a jihar kano.

Karin bayyani yana nan zuwa…..

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button