Hausa Musics
MUSIC : Maryam A Sadik – MaQi Gani


Advertisment
Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa matashiya mawakiya Maryam a SadiQ.
Maryam a sadik ta fita da sabuwa waka ta mai suna “MaQi Gani”.


Maryam a sadik matashi mawakiya ce wadda tayi fice wajen wakokin soyayya.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da waka.




![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
