Hausa Musics

Kawu Dan sarki – Tauraro

Advertisment

Kawu Dan sarki – Tauraro Download Mp3 latest song.

A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Tauraro”

Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma

Kawu dan sarki yayi kokari sosai wajen rera wannan saboda kudin album mai suna “Gwagwarmaya” a shekarar 2024.

Advertisment

Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka  da take cikin wannan kudin album  mai suna. “Tauraro “.

Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.

DOWNLOAD FAST

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button