UncategorizedHausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy – Ummi
Advertisment
![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001.jpg?resize=240%2C300&ssl=1)
![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001.jpg?resize=240%2C300&ssl=1)
Wakar ina sonki wace wanda Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoyiyarsa wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Auta Mg Boy ya yi kokarin sosai wajen rera wakar ne wanda akwai yiyuwar itace kambun da zata rufe aji a wannan shekara ta 2021 amma dai idan ma yayi da wuya tayi dadin wannan.
sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakya.