Hausa Musics
[MUSIC] Abdul D one – Jagaba Rasulullah
Advertisment
Abdul d one yayi wakar mai taken Jagaba Annabi Muhammad Rasulullah wanda mawakin yayi kokari sosai wajen wakar nan .
Tabbas wannan kasida ce ta wuce akirata da waka irin yadda mawakin yayi kalamai da baitoci a cikinta.