Hausa Musics
MUSIC: Kawu Dan Sarki – Ba girin girin ba
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “ba girin girin ba”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Ba girin girin ba”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.