Hausa Musics

MUSIC : Nura Oruma – A Lafiya Dai Baba

Fitaccen mawakin siyasa da kuma soyayya Nura Oruma oruma ya fitar da sabuwa wakar mai suna “A Lafiya Baba”.

Nura Oruma yayi kokari sosai wajen rera wannan waka ga baba wanda mahaifi ba abun wasa bane.

Baba jigo da nasaba mai kyau da tsatso ga duk dan namiji wanda yayi kalamai da kira ga mutum ya bi duniya nan a sannu.

Wakar A Lafiya dai baba ba wakar siyasa bace waka ce tsagwaron ta ga Baba.

Kuyi amfani da Download Mp3 da ke kasa domin saukar wakar.

DOWNLOAD MP3Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button