Hausa Musics
MUSIC: Salim Smart – So kenan Remix
Advertisment
Salim Smart ya fitar da sabom kundin wakokinsa mai suna “Labarina Ep”.
So kenan Remix waka ce da tafi fice sosai a cikin wannan kudin album wanda yayi kokari sosai wajen rera wannan wakoki.


Salim Smart matashin mawaki ne mai fitowa wanda tauraronsa na haskawa sosai a cikin wannan sababbin wakokin nasa.
So kenan Remix waka ce wadda tabbas akwai kalamai sosai a cikinsa wansa zaku nishadantarku da faranta zukatanku.
Advertisment