An taba dasamin bomb a ofishi dina – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh aiminu Ibrahim daurawa babban kwamandan hisbah ta jihar Kano a cikin wani shiri da rumfar afrika podcast ke gatabarwa take yinda ta tattaunawa da irin gwagwarmayar maya da malam yayi a harka da’awa.
Sheikh aminu Ibrahim daurawa ya fadi irin tafi nan fada nan da su kayi a rayuwar da’awa shida marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam kano abokin gwagwarmayarsa.
Sheikh daurawa yace akwai lokacin da har bomb na dasa a ofishin sa saboda kawai a kashe su a hutu.
“Barazanar mutuwar da kisa da ankayimin tafi dari domin naga abokan da’awa ta da anka kashe su ta wannan hanya ashe bada wasa bane, an kai min takarda mutum yafi sau nawa, anyi sakon tarkagwana yafi sau nawa, anje ofishi dina an aje min bomb saboda wata mu’amala da munkayi da waɗanda sunka kawo bomb ɗin ance su dauke.
Suka ce abin nan da munka kawo bomb ne, amma an mana waya ance mu dauke, ce muna sukayi su yan gudun hijira ne munka basu masauki ashe jikar tasu bomb ce to irin mu’amala da munkayi da su, sunka ce yanzu babu wannan sunka jan ye.- inji sheikh daurawa.
A cikin tattaunawar nan babban abinda zai baka mamaki shine malam yace ya rubuta wakoki sun fi guda ashirin Wanda yanzu haka ana rera a islamiyoyi, waɗanda ba’a san nina yi sun ba idan na biyo naji ana rerawa yara sai inyi murmushi in wuce.
Ga bidiyon nan kasa.