Labarai

Fatalwa Ayshert Muhammad Nasara tayiwa Datti Assalafy Martani Mai zafi

Advertisment

Fatalwa Ayshert Muhammad Nasara tayiwa Datti Assalafy Martani Mai zafi Bayan yadda labarin mutuwar Ayshert Muhammad nasara inda ya dauki hankali mutane a kafar sada zumunta ta facebook inda daga bayya anka ce karya ne yar damfara ce bata mutu ba.
Wanda haka yayi dauka hankali sosai wanda kowa na fadin nasan ra’ayi daga karshe dai fatalwa tayi magana inda take baiwa mutane hakuri kamar haka.
Salamu Alaykum. Game da labarin mutuwata ba haka bane. Maryam Usnan CE tafara yadawà. Kuma Wallahi bani na umarceta ta aikata hakan ba. Wannan Sabani Muka Samu Shine tayi amfani da wannan hanyar domiñ ramuwa.
Wallahi Summa Tallahi ba Wanda Na Damfara. Duk Wanda yamin wannan Qazafin kuma Allah Ya Isa.
Dan Allah Kuyi Hakuri visa Hankali da aka tada muku, albarkacin Annabi Muhammad Saw. Nagode!!”Fatalwa Ayshert Muhammad Nasara tayiwa Datti Assalafy Martani Mai zafi
To a ana gizo ke sakar ba sai kawai gashi tana yiwa datti Assalafy raddi da martani akan cewa yayi mata kazafi inda ta wallafa kamar haka.
Wallahi Muhammad Nasara Shine Sunan Mahaifina.
Kuma Sai Yau na tabbatar da Datti Assalafiy bakasan aikinka ba.
Idan akwai Wanda Na Damfara, Inaso ka bayyanawa duniya sunansa, Photo dinsa, meye na damfareshi, Idan Bakayi Haka ba, Allah Ya Isa Tsakanina Da Kai.”Fatalwa Ayshert Muhammad Nasara tayiwa Datti Assalafy Martani Mai zafi
Wanda kuma ta sake bayyanawa duniya cewa Duk wanda yace ta damfara shi to yayi magana inda tayi rubutu kamar haka.
Duk Wanda Yace Na Damfareshi Dan Girman Allah Yafito Yanuna Kansa…
Muhammad Nasara Sunan Mahaifina ne, Wanda Asalinsa Jalingó ne, But Yafi Shekara Goma Yana Abuja.
Ina Da Hadi Da gumel tabbas. Duk mai son amsa yabiyoni private. Na masa alqawarin fadar gsky.”Fatalwa Ayshert Muhammad Nasara tayiwa Datti Assalafy Martani Mai zafi

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button