Labarai

DA DUMI-DUMI: Anga watan Ramadan a Najeriya – Sarkin Musulmi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya ayyana gobe Litinin 11/03/2024 a matsayin ranar 1 ga Ramadan.

Mai alfarma sarkin Musulmi yace gobe ranar Litinin ne za’a fara azumin wata Ramadan, yau shine karshin watan sha’aban.

Mai alfarma sarkin Musulmi yayi kira ga masu hannu da shuni da taimakawa gajiyayu a cikin wannan wata mai alfarma tare da yiwa kasa addu’a Allah ya bamu zama lafiya da saukin tsada rayuwa.

Mai alfarma sarkin Musulmi ya bayyana cewa Allah ya karbi ibadamu, Allah yasa sanya mu cikin Aljannah Firdausi.

Wasallam.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button