

Allahu Akbar an gabatar da sallah malam sheikh Abubakar giro Argungu wanda Ankayi misalin karfe 2:30 a cikin garin argungu da ke jihar birnin kebbi.
Allah ya jikan malam yayi masa rahama yasa Aljannah ce makomarsa.
Daga wajen jana’izar malam an samu zantawa da na haddun damar malam
Sheikh Mai Kwalla Baiti Birnin Kebbi na Hannun Daman Sheikh Abubakar Giro Argungu a wurin Jana’izar Marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu a Garin Argungu da Fatar Allah yaji kan Sheikh Abubakar Giro Argungu da Rahama..
Kyaico ni Duniya
Yanzo haka anfito da gawar Sheik Giro Argungu domin yimasa sallah
Allah ka gafartama Mallam yasa mutuwa tazamo hutu garesa.
Wurin Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu.
Da fatar Allah yaji kansa da Rahama.
Wannan shine jana’iza Sheikh Abubakar Giro Argungu a cikin makabarta inda za’a binne Sheikh Abubakar Giro Argungu Rahimahullah, Allah ya jikansa yayi masa.