Sheikh Abubakar Giro Argungu
- Labarai
Gwamnan Kebbi ya naɗa dan gidan Sheikh Giro a matsayin mamba a kwamitin gudanarwar hukumar alhazai
Gwamna Nasir Idris na Kebbi ya nada Hussaini Abubakar Giro a matsayin mamba a hukumar jin dadin alhazai ta jihar…
Read More » - Labarai
Sheikh Abubakar Giro ya ya gyara tarbiyyar al’umma a ayyukansa – tsohon shugaban kasa Buhari
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya miƙa ta’aziyyarsa ga iyalan Sheikh Abubakar Giro Argungu sakamakon rasuwarsa bayan gajeriyar jinya ranar…
Read More » - Labarai
Nayi bakin cikin mutuwar Sheikh Abubakar Giro – Atiku Abubakar
Mataimakin shugaban kasar Alhaji Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP ya wallafa irin yadda yaji radadi…
Read More » - Addini
ALLAHU AKBAR: An gabatar da jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu (bidiyo)
Allahu Akbar an gabatar da sallah malam sheikh Abubakar giro Argungu wanda Ankayi misalin karfe 2:30 a cikin garin argungu…
Read More » - Labarai
Rasuwar Sheikh Abubakar Giro tamin zafi— Prof Pantami
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki a Fannin Fasaha, Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa rasuwar Sheikh Abubakar Abdullahi Giro…
Read More » - Labarai
Yanzu- Yanzu: Sheikh Abubakar Giro Argungu ya rasu
Innalillahi wainnailaihim rajiun a yanzu nan majiyarmu ta samu mummunan labari marar dadi wanda shafin Abubakar Abdullahi Giro argungu sunka…
Read More »