Abubuwa biyar 5 da ya kamata ku sani akan shirin Amarya Tiktok


Dwhausa sun samu zantawa da jarumin fim din shiri mai dogon zango amarya tiktok wanda wannan shiri ya samu karbuwa sosai duba da irin yadda ake buga soyayya tsakanin miji da mata.
Shine anka zamu zantawa da jarumin domin fadin wasu sirruka a cikin shirin fim din ga abubuwan kamar haka saboda akan zamantakewar aure Ankayi shi.
1. Abu na farko matashi kafin ya yayi aure ya fahimci minene ma aure ya kuma ake zamantakewar aure.
2. Na biyu ya fahimci soyayya da ita a waje kafin aure shin ya zai iya ginata domin su cigaba da zaman aure baku gajiyawa juna ba, Sa’a nan kuma yasan cewa shi aure anayinsa ba wai kawai mace na burgeka a waje kadai ba.
3.Abu na uku bayan aure ma’aurata ya za’a yi su samu aminci da so da kauna ya girmama .
4. Abu na hudu ya za’a idan matsaloli suka tasowa ma’aurata su magance matsalar ta bare da mutum na ukku ya shigo a zamantakewar auren su ba.
5. Abu na biyar ya za’ayi a rage harkat sakin aure a arewacin najeriya , ya za’a magana ce mutuwar aure da yayi yawa ya taru ya baiwa mutane ciwon kai da matsalartsalo yau da gobe.
Wadannan abubuwa guda biyar don su muka gina shirin muga mun wayar da matasa da alummar mu kai a zamantakewar aure, a rage mutuwar aure ya fahimtar mutane wato yana “counselling” a turanci wayar da mutane kai.