Kannywood

Bidiyo : Rarara Ya Saki Sakamakon Gasar wakar Dogara Ya Dawo

Wannan shine bidiyo da anka fara fitar da sakamakon wadannan sune sunkayi nasara a wannan gasar rawa mai taken “Dogara ya dawo”.
 
 

Wanda ya shelanta babbar kyauta ga duk wanda ya samu  nasara daga na farko har zuwa na daya, shine zakuji yadda bayyanin yake daga bakin Jarumi ali nuhu wanda daman shine daraktan wakokin mawakin a halin Yanzu.

Ga bidiyon nan kasa.

https://youtu.be/YPfyHyHpRIMMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button