Kannywood

Yadda Ako Ina Ake Samun Nagari Da Bata Gari Haka Zalika A Cikin Akwai Nagari Da Bata Gari Kuma inj Adam A Zango

Advertisment

 Wallahi billahi daga yau baza’a kara yi min kazafi inyi shuru ba don kowa a cikin ya san kowa. Shiyasa idan akace mana jahilai bana damuwa yanzu domin nima na gano hakan. Tunda ance amfanin ilimi aiki dashi. 

Masifar da masana’antar kannywood take ciki ya wuce misali. Saboda zalinci, fasikanci, riya, eye service da kuma cin amana da ake aikatawa karara amma daga anyi magana sai muce matan cikimmu ne suke janyo mana. Wlh matammu basu da laifi domin addini bai taba baiwa mace damar zama babu mai kula da ita ba. Amna a kannywood film daya yarinya ko yaro zasuyi sai kaga sun bude kamfanin kansu harma su rinka daukar sababbin yan wasa.

Babu tone tone domin da dama sun san inda na dosa.

DON HAKA MU DAINA JIN HAUSHIN ZAGIN DA WASU AL’UMMA SUKE MANA!! Mu karba laifukammu mu gyara wata kila nan gaba kadan suyi alfahari damu.

Duk abinda na rubuta idan akwai karya a ciki wani ya fito ya karyata ni ko kuma a koreni. To be continue………

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button