Kannywood

Na so yin Auren Kashe wuta domin kumawa gidan Adam A Zango: Amina Uba Hassan

Tsohuwar matar Adam A Zango ta bayyana cewa ta so yin Auren Kashe wuta domin kumawa gidan Tsohon mijinta Adam A Zango
Amina Uba Hassan ta bayyana hakane a wani bidiyo da ta wallafa a shafin Tiktok a lokacin da take bidiyo kai taye.Adam a zango

Amina Uba Hassan, ta fara fitowa a fina-finai ne a 2000, kuma ta auri Jarumi Zango a shekarar 2007 inda ta haifar masa Aliyu Haidar kafin su rabu.

Bayan mutuwar auren, jarumar ta dauki lokaci ba a ji motsin ta ba, sai kwatsam da fito a shirin dirama mai dogon zango na ‘Gidan Danja’ wacce 2Effects ta shirya. Jaruman wacce aka haifa a garin Kaduna ta ce ta dawo Industry da yin fina-finai.

Ku kalli cikakken bidiyon.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button