Kannywood
Manyan kannywood sunki taimakon Mal Lawan
Advertisment
Wani bidiyo ya janyo cece kuce akan abubuwan da wasu daga cikin fitattun fuskokin kannywood sukayi wanda ya nuna rashin jin dadin abinda sukayiwa wani daya daga cikinsu da yake neman taimako a wajensu
Daya daga cikin masu wasan barkwanci wato Mal Lawan Dan Wada ya cikin matsananciyar rashin lafiya wanda yana neman temako a wajen al umma musamman abokan sana arsa dasu taimaka mishi wajen ceto lafiyarshi.
Wasu daga cikin Jaruman na kannywood kamar su Ali Nuhu Lawan Ahmad Rarara Daddy Hikima (Abale) sun nuna halin ko in kula tare da korarshi daga wajen da suke amman kamar su Sarkin Waka Hadiza Gabon Adam A Zango sun taimaka matuka wajen bada kudinsu akan abinda ke damunshi
Ga cikakken bidiyon ku kalli yadda al amarin yake.