Kannywood

Wakar Safarau Na Batsa Ina Da ASS

Bayan Barinta Harkar Fim. Ta Sake Sabuwar Wakar 6atsa Mai Suna “INA DA ASS” A Hausance “Ina Da Mazaunai” Inda Sabuwar Wakar Take Gab Da Fitowa. Tayi Wakar Tare Da Ubangidanta A Harkar Waka Wato Mr442.

Mutane Sunata Mamakin Yadda Safara’u Ta Canja Lokaci Guda, Daga Yadda Ake Ganinta Mutuniyar Kirki Zuwa Ta Banza. Ko Menene Kuke Tunanin Yajawo Mata Wannan Matsalar. Wasa Wasa Dai Kullun Abun Nata Ci Gaba Yakeyi. Daga Karami Zuwa Babba,

Inda Zuwa Yanzun Abun Nace Yana Ta Karuwa Ne, Sai Dai Abin Tambaya Shin Ina Iyayen Safara’u Suke?

Ko Da Saninsu Take Irin Wannan Tsiyatakun Da Takeyi.

Kalla Kadan Daga Cikin Sabon Wakar Nata Mai Suna “Ina Da Ass” Ba Ciko Bane.

https://youtu.be/VEpWsi2WB_Y

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button