Hausa Musics
MUSIC : Zsquare – Ban kauna
Assalamu alaikum warahamatullah ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau muzo muku da sabon zance.
Zsquare yazo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Ban kauna’ wanda wakar tana tashi sosai a kafaffen sada zumunta.
Ban kauna waka ce da ankayi a natse wanda wakar zata nishadantarku Sosai.
Zsquare zai koma z yarinya mai kyawu nan gaba kadan.