Hausa Musics
MUSIC : Farfesan waka – Sarkin Masan Musa (The_Wealthiest_King)
Albishirinku yan uwana ma’abota ziyar shafin Hausaloaded blog a yau mun zo muku da wakar farfesan waka wanda yayi fice sosai kuma ya iya waka fiye da kake tunani.
Wanda duk wanda ya taba sauraren wakokinsa zai san abinda nake tunani amma sai ku saukar da wannan waka domin sauraren waka a cikin kwanciyar hankali da kuma ma’ana.
Sarkin masan musa babban mutum ne wanda yayi fice Sosai a cikin duniya.