Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO:Abdul D One – sanadinki Ne Ft Ramadan Booth x Momee Gombe x Hanatu bashir


Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Sanadin ki“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka.
Zo kiji waka ce ta masoya wanda zakuji yadda fasihin mawakin yayi baitoci sosai masu gamsarwa.
Abdul D One mawaki ne da yayi fice a wajen wakokin soyayya.
Zaka iya sauraran wannan waka kuma saukarwa a wayoyinku.
DOWNLOAD VIDEO HERE
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.








