Hausa Musics

MUSIC  : farfesan waka  – Gaiwa

Suleman farfesan waka ya zo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Gaiwa” wanda zakuji yadda yayi kalamai sosai kan yadda talakan Nigeria.

Wanda wannan halin da Nigeria tace sai dai muce Allah yayi mana sauki amma wallahi a Nigeria Allah ne kawai ke son talaka.

MUSIC  : farfesan waka  - Gaiwa

Waƙar GAIWA tana bayyana hallayen mafiya yawan jama’ar Nigeria  ne a yau da kuma halin da muka tsinci kai- na ƙin juna da mugunta da rashin taimako rashawa da rashin kishi da rusa ƙasa da cin amanar juna da ma sauran miyagun halaye da idan ba mu gyara ba ƙasar ba za ta dawo hayyacinta ba.

Farfesan waka, daga FWI STUDIOS Kano suka samar da ita.

Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button