Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa _ Sabuwa waka Mai Zafi “Sarki Goma”
Advertisment
Wannan wata waka ce wanda take mai zafi wanda idan ka saurara zaka fahimci bayyanin wannan mawaki.
Shidai wannan mawakin ba sabon mawaki ne ba,kun san shi da salo da iya bayyani a cikin wakokinsa.
Ga link Dai domin ku saurara da kunnuwanku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com