wata mata ta tona asirin yadda Adam a zango da Ado Gwanja kan…..


A wani bidiyo da wata mata ta saki a kafar sadarwa ta bidiyo wato tiktok ta bayyana Adam A Zango da Ado Gwanja a matsayin mutane marasa Imani masu kashe mutane.
Matar ta bayyana hakan ne a yayin da take risga kuka shabe shabe da hawaye a fuskarta inda ta alakanta Adam A Zango da Ado Gwanja da wani laifin kisa da aka aikata na wasu yara har guda hutu 4.
Matar mai suna Zuwaira mati ta kasance yar kasar Niger ce kuma yadda batunta ke nunawa hatta da kisan ma da ta ke ikirarin an yi ya afku ne a can kasarsu Niger.
Matar dai bata gushe ba tana bayyana wannan lamarin har sai da ta sanyo hukumar kare hakkin Dan Adam a ciki wato human right watch, inda ta bukaci kungiyar ta shigo wannan lamarin domin nemawa wadanda aka zalunta hakkinsu.
Wannan bidiyon da wannan baiwar Allah ta saki ya sanya an fara zargin Adam A Zango da Ado Gwanja da kasancewa Yan mafia.
Sai dai kuma domin ganin cikakken bayani sai mu Kalli wannan bidiyon daga Asusu Tv
https://youtu.be/4zGJGIMebOg

