Hausa Musics

DOWNLOAD VIDEO: Hamisu Breaker – Alkawali

Hamisu yusuf breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Alkawali”.

Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad recordDOWNLOAD VIDEO: Hamisu Breaker - Alkawali

Burina waka ce ta farko da fitaccen mawakin ya fitar a wannna sabuwa shekarar 2023.

To ita wannan wakar har Abada akwai bayyanai sosai a cikinta wanda sai kayi download ka saurara zaka fahimci zance na.

DOWNLOAD VIDEO

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button