Hausa Musics
[AUDIO +VIDEO] Auta Mg Boy – Zuciya Ta Ft Rakiya Mousa
Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Zuciya Ta’.
Wakar ina sonki wace wanda Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoyiyarsa wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Auta Mg Boy ya yi kokarin sosai wajen rera wakar ne wanda akwai yiyuwar itace kambun da zata rufe aji a wannan shekara ta 2022 amma dai idan ma yayi da wuya tayi dadin wannan.
Advertisment