Hausa Musics

Music : Farfesan Waka  – Ilimin YaYa mata (Girl Child  education)

Suleman farfesan waka ya fitar da sabuwa wakar wanda take cikin kudin album dinsa mai suna ‘Yaya Mata’

Ita wannan kasa yayi tane akan irin yadda alummar kasar nan take wanda kuma zakuji yadda yayi bayyani tiryan tiryan.

Wanda farfesan waka  ya iya waka sosai wajen fadakar da alummar sunan kansu da kishin kasarsu da jaharsu baki daya.

Sai kuyi amfani da alamar download mp3  dake kasa domin saukar wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button