Hausa Musics
MUSIC: Hamisu Breaker – Mama
Advertisment
Nigerian artist Hamisu Breaker is back with a fresh track, and it’s definitely a vibe! “Mama ” is a hot new song that’s sure to get you moving.
Hamisu breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “mama”.
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad record
Mama waka ce ta farko da fitaccen mawakin ya fitar a wannna sabuwa shekarar 2023.
Advertisment
To ita wannan wakar Mama akwai bayyanai sosai a cikinta wanda sai kayi download ka saurara zaka fahimci zance na.