Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO : Ahmad Shanawa – Na Damu Da ke
Ahmad shanawa baban chakwai ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna Na Damu Da Ke.
Ahmad shanawa dai mawaki ne wanda duk mai sauraren wakokin hausa baya bukatar dogon bayyan.
Zakuji yadda ya rera wannan waka mai suna dam dama irin yadda baje fasaharsa.